<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>541</hymn_number>
<title>Wanene Shi Ɗan Maryamu LW541</title>
<lyrics>[V1]
 1) Wanene shi Ɗan Maryamu
 Ta haifi ɗa wurin Ruhu ?
 Shi ne Yesu Ɗan Allah,
 Shi ne Yesu Mai Cetonmu.
 Sai mu faɗi gabansa,
 Mu naɗa shi Ubangiji.

[V2]
 2) Wanene shi da ya mutu,
 Sabili da zunubanmu ?
 Shi ne Yesu Ɗan Allah,
 Shi ne Mai Cetonmu.
 Sai mu faɗi gabansa
 Mu naɗa shi Ubangiji.

[V3]
 3) Wanene shi ran Lahadi
 Ya fito daga kabari?
 Shi ne Yesu Ɗan Allah,
 Shi ne Yesu Mai Cetonmu,
 Sai mu faɗi gabansa
 Mu naɗa shi Ubangiji.</lyrics>
</song>